Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Yohanna 6:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Da suka same shi a hayin tekun, suka ce masa, “Ya Shugaba, yaushe ka zo nan?”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Da suka same shi a wancan ƙetaren tafkin, sai suka tambaye shi suka ce, “Rabbi, yaushe ka kai nan?”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Yohanna 6:25
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

a gaishe su a kasuwa, a kuma riƙa ce da su ‘Malam’.


Da suka haye, suka sauka a ƙasar Janisarata.


Amma ku kam, kada a ce muku ‘Malam’, domin Malaminku ɗaya ne, ku duka kuwa 'yan'uwa ne.


Da suka haye, suka isa ƙasar Janisarata, suka ɗaure jirgin a gaɓa.


Ana cikin haka sai almajiran suka roƙe shi suka ce, “Ya shugaba, ci abinci.”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ