Yohanna 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko huɗu, sai suka hango Yesu yana tafiya a kan ruwan, ya kusato jirgin. Sai suka firgita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko uku da rabi, sai suka ga Yesu ya kusato jirgin ruwan, yana takawa a kan ruwan; sai suka tsorata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |