16 Da magariba ta yi, sai almajiransa suka gangara teku.
16 Da yamma ta yi, sai almajiransa suka gangara zuwa tafki,
aka kuma gayyaci Yesu da almajiransa.
Suka shiga jirgi suka tasar wa haye tekun zuwa Kafarnahun. A sa'an nan duhu ya yi, Yesu kuwa bai zo wurinsu ba tukuna.
Da magariba ta yi, jirgin na tsakiyar teku, Yesu kuwa na nan kan tudu shi kaɗai,