Yohanna 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da suka ci suka ƙoshi, sai ya ce wa almajiransa, “Ku tattara gutsattsarin da suka saura, kada kome ya ɓata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’ad da duk suka ci suka ƙoshi, sai ya ce wa almajiransa,“Ku tattara gutsattsarin da suka rage. Kada kome yă lalace.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |