Yohanna 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da Yesu ya gan shi kwance, ya kuma sani ya daɗe da wannan hali, sai ya ce masa, “Kana so a warkar da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |