Yohanna 5:39 - Littafi Mai Tsarki39 Kuna ta nazarin Littattafai, don a tsammaninku a cikinsu za ku sami rai madawwami, alhali kuwa su ne suke shaidata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Kuna ta nazarin Nassosi da himma don kuna tsammani ta wurinsu ne kuna samun rai madawwami. Nassosin nan ne suke ba da shaida a kaina, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |