Yohanna 5:35 - Littafi Mai Tsarki35 Yahaya fitila ne mai ci, mai haske kuma, kun kuwa yarda ku yi farin ciki matuƙa da haskensa ɗan lokaci kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Yohanna fitila ne da ya ci ya kuma ba da haske, kun kuwa zaɓa ku ji daɗin haskensa na ɗan lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |