Yohanna 5:2 - Littafi Mai Tsarki2 A Urushalima, kusa da Ƙofar Tumaki, akwai wani ruwa da ake ce da shi Betasda da Yahudanci, an kuwa kewaye shi da shirayi biyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 To, a Urushalima akwai wani tafki kusa da Ƙofar Tumaki, wanda a yaren Arameyik ake kira Betesda an kuma kewaye shi da shirayi biyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |