Yohanna 5:18 - Littafi Mai Tsarki18 Don haka, Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi, ba don ya keta Asabar kaɗai ba, har ma domin ya ce Allah Ubansa ne, wato, yana daidaita kansa da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Don haka Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi; ba don yă karya Asabbaci kawai ba, har ma yana ce Allah Ubansa ne, yana mai da kansa daidai da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |