Yohanna 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Bayan haka Yesu ya same shi a Haikali, ya ce masa, “Ka ga fa, ka warke! To, ka daina yin zunubi, don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Daga baya Yesu ya same shi a haikali ya ce masa, “Ga shi, ka warke. Ka daina yin zunubi, in ba haka ba wani abin da ya fi wannan muni zai iya samunka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |