Yohanna 4:53 - Littafi Mai Tsarki53 Sai uban ya gane, daidai lokacin nan ne, Yesu ya ce masa, “Ɗanka a raye yake.” Shi da kansa kuwa ya ba da gaskiya, da jama'ar gidansa duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202053 Sai mahaifin ya gane a daidai wannan lokaci ne Yesu ya ce masa, “Ɗanka zai rayu.” Saboda haka shi da dukan iyalinsa suka gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |