Yohanna 4:52 - Littafi Mai Tsarki52 Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙi. Suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana zazzaɓin ya sake shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202052 Da ya tambayi lokacin da ɗansa ya sami sauƙi, sai suka ce masa, “Zazzaɓin ya sake shi jiya a sa’a ta bakwai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |