Yohanna 4:50 - Littafi Mai Tsarki50 Yesu ya ce masa, “Yi tafiyarka, ɗanka a raye yake.” Mutumin kuwa ya gaskata maganar da Yesu ya faɗa masa, ya yi tafiyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202050 Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ka tafi. Ɗanka zai rayu.” Mutumin kuwa ya amince da maganar da Yesu ya yi ya kuwa tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |