Yohanna 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai ya zo wani gari na ƙasar Samariya, wanda ake kira Saikar, kusa da yankin ƙasar da Yakubu ya ba ɗansa Yusufu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai ya zo wani gari a Samariya da ake ce da shi Saikar, kurkusa da filin da Yaƙub ya ba wa ɗansa Yusuf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |