Yohanna 4:46 - Littafi Mai Tsarki46 Sai ya sāke zuwa Kana ta ƙasar Galili, inda ya mai da ruwa ruwan inabi. A Kafarnahum kuwa akwai wani bafada wanda ɗansa ba shi da lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Sai ya sāke ziyarci Kana ta Galili inda ya juya ruwa ya zama ruwan inabi. Akwai wani ma’aikacin hukuma a can wanda ɗansa yake kwance da rashin lafiya a Kafarnahum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |