Yohanna 4:40 - Littafi Mai Tsarki40 Da Samariyawa suka iso wurinsa, suka roƙe shi ya sauka a wurinsu. Ya kuwa kwana biyu a nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 To, da Samariyawa suka zo wurinsa, sai suka roƙe shi yă zauna da su, ya kuwa zauna kwana biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |