4 Lalle ne kuwa yă ratsa ƙasar Samariya.
4 To, ya zama dole yă bi ta Samariya.
Wata rana yana tafiya Urushalima, sai ya bi iyakar ƙasar Samariya da Galili.
Sai ya ce musu, “Me ya sa kuka yi ta nemana? Ashe, ba ku sani wajibi ne in yi sha'anin Ubana ba?”
Sai ranar idin abinci marar yisti ta zo, wato, rana da ake yanka ɗan ragon Idin Ƙetarewa.