Yohanna 4:38 - Littafi Mai Tsarki38 Na aike ku girbin abin da ba ku yi wahalarsa ba. Waɗansu sun yi wahala, ku kuwa kun mori wahalarsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Na aike ku girbin abin da ba ku yi aikinsa ba. Waɗansu sun yi aikin nan mai wahala, ku kuwa kun sami ladan aikinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |