Yohanna 4:27 - Littafi Mai Tsarki27 Nan take almajiransa suka dawo. Suka yi mamakin ganin yana magana da mace. Amma kuwa ba wanda ya ce, “Me kike bukata?” ko, “Don me kake magana da ita?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Suna gama magana ke nan sai almajiransa suka iso, suka yi mamakin ganin yana magana da mace. Amma ba wanda ya ce, “Me kake so?” Ko “Me ya sa kake magana da ita?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |