Yohanna 4:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai matar ta ce masa, “Na san Masihi yana zuwa, wanda ake kira Almasihu. Sa'ad da ya zo kuwa, zai sanar da mu kome.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Macen ta ce, “Na san cewa Almasihu” (da ake ce da shi Kiristi) “yana zuwa. Sa’ad da ya zo kuwa, zai bayyana mana kome.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |