Yohanna 4:10 - Littafi Mai Tsarki10 Yesu ya amsa mata ya ce, “Da kin san kyautar Allah, da kuma wanda ya ce miki, ‘Sa mini ruwa in sha,’ ai, da kin roƙe shi, shi kuwa zai ba ki ruwan rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Yesu ya amsa mata ya ce, “Da kin san kyautar Allah, da kuma wanda yake roƙonki ruwan sha, da kin roƙe shi, shi kuwa da ya ba ki ruwan rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |