Yohanna 3:36 - Littafi Mai Tsarki36 Wanda ya gaskata da Ɗan, yana da rai madawwami. Wanda ya ƙi bin Ɗan kuwa, ba zai sami rai ba, sai dai fushin Allah ya tabbata a gare shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Duk wanda ya gaskata da Ɗan yana da rai madawwami, amma duk wanda ya ƙi Ɗan ba zai sami rai ba, gama fushin Allah yana nan a bisansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |