Yohanna 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Yesu ya amsa masa ya ce, “Lalle hakika, ina gaya maka, in ba a sāke haifar mutum ba, ba zai iya ganin Mulkin Allah ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Yesu ya amsa ya ce, “Gaskiya nake faɗa maka, ba wanda zai iya ganin mulkin Allah sai an sāke haihuwarsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |