Yohanna 3:23 - Littafi Mai Tsarki23 Yahaya kuma yana yin baftisma a Ainon kusa da Salima, domin da ruwa da yawa a can. Mutane kuwa suka yi ta zuwa ana yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 To, Yohanna ma yana yin baftisma a Ainon kusa da Salim, saboda akwai ruwa da yawa a can, mutane kuwa suka yi ta zuwa don a yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |