Yohanna 3:20 - Littafi Mai Tsarki20 Duk mai yin rashin gaskiya yakan ƙi hasken, ba ya kuma zuwa wajen hasken, don kada ayyukansa su tonu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Duk mai aikata mugunta yana ƙin haske, ba zai kuwa zo cikin haske ba don yana tsoro kada ayyukansa su tonu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |