Yohanna 3:19 - Littafi Mai Tsarki19 Hukuncin kuwa shi ne, haske ya shigo duniya, amma mutane suka fi ƙaunar duhu da hasken, don ayyukansu mugaye ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Hukuncin shi ne, Haske ya zo cikin duniya, amma mutane suka so duhu a maimakon haske domin ayyukansu mugaye ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |