Yohanna 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Gama Allah bai aiki Ɗansa duniya don yă yi wa duniya hukunci ba, sai dai domin yă ceci duniya ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |