Yohanna 3:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya hallaka, sai dai ya sami rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Gama Allah ya ƙaunaci duniya sosai har ya ba da wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaicin Ɗansa domin duk wanda ya gaskata da shi kada yă hallaka sai dai yă sami rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |