Yohanna 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 domin duk wanda ya gaskata da shi, ya sami rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 don duk mai gaskata da shi ya sami rai madawwami.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
da yake mun sani mutum ba ya samun kuɓuta ga Allah ta wurin bin Shari'a, sai dai ta wurin gaskatawa ga Yesu Almasihu kaɗai, mu ma mun gaskata da Almasihu Yesu, domin mu sami kuɓuta ga Allah ta wurin bangaskiya ga Almasihu, ba ta wurin bin Shari'a ba, don ba ɗan adam ɗin da zai sami kuɓuta ga Allah ta hanyar bin Shari'a.