Yohanna 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 In na yi muku zancen al'amuran duniya ba ku gaskata ba, yaya za ku gaskata in na yi muku zancen al'amuran sama? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Na yi muku magana a kan abubuwan duniya amma ba ku gaskata ba; to, yaya za ku gaskata in na yi magana a kan abubuwan sama? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |