Yohanna 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Yesu ya amsa masa ya ce, “Ashe, kai ma da kake malamin Isra'ila, ba ka fahimci waɗannan al'amura ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Yesu ya ce, “Kai ma da kake malami na Isra’ila, ba ka fahimci waɗannan abubuwa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |