Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Yohanna 21:9 - Littafi Mai Tsarki

9 Da fitowarsu gaci sai suka ga garwashi a wurin, da kifi kai, da kuma gurasa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Da suka sauka, sai suka ga garwashin wuta a can da kifi a kai, da kuma ’yan burodi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Yohanna 21:9
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sai Yesu ya zo ya ɗauki gurasar, ya ba su, haka kuma kifin.


Yesu ya ce musu, “Ku kawo waɗansu kifi a na waɗanda kuka kama yanzu.”


To, barori da dogaran Haikali kuwa sun hura wutar gawayi, don ana sanyi, suna tsaitsaye, suna jin wutar. Bitrus ma yana tsaye tare da su yana jin wutar.


In kuwa na sallame su su tafi gida da yunwa haka, ai, za su kasa a hanya, ga shi kuwa, waɗansunsu sun fito nesa.”


Sa'an nan Iblis ya rabu da shi. Sai ga mala'iku sun zo suna yi masa hidima.


“Ga wani ɗan yaro nan da gurasa biyar na sha'ir, da kuma kifi biyu. Amma me waɗannan za su yi wa mutane masu yawa haka?”


Yesu ya ɗauki gurasar, bayan ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa waɗanda suke zazzaune. Haka kuma ya yi da kifin, gwargwadon abin da ya ishe su.


Sauran almajirai kuwa suka zo a cikin ƙaramin jirgi, janye da tarun cike da kifi, don ba su da nisa daga gaci, kamar misalin kamu ɗari biyu ne.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ