Yohanna 21:4 - Littafi Mai Tsarki4 Gari na wayewa sai ga Yesu tsaye a bakin gaci, amma almajiran ba su gane Yesu ne ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Da sassafe, sai ga Yesu tsaye a gaci, amma almajiran ba su gane cewa Yesu ne ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |