Yohanna 21:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai Bitrus ya ce musu, “Za ni su.” Suka ce masa, “Mu ma mā tafi tare da kai.” Sai suka fita suka shiga jirgi. Amma a daren nan ba su kama kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai Siman Bitrus ya ce musu, “Za ni kamun kifi,” suka ce, “Za mu tafi tare da kai.” Saboda haka suka fita suka shiga jirgin ruwa, amma a daren nan ba su kama kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |