Yohanna 21:25 - Littafi Mai Tsarki25 Akwai waɗansu al'amura kuma masu yawa da Yesu ya aikata, in da za a rubuta kowannensu ɗaya ɗaya da ɗaya ɗaya, ina tsammani ko duniya kanta ba za ta iya ɗaukar littattafan da za a rubuta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Yesu ya yi waɗansu abubuwa da yawa kuma. Da a ce an rubuta kowannensu, na tabbata ko duniya duka ba za tă sami wuri saboda littattafan da za a rubuta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |