Yohanna 21:19 - Littafi Mai Tsarki19 (Ya faɗi wannan ne yana kwatanta irin mutuwar da Bitrus zai yi ya ɗaukaka Allah.) Bayan ya faɗi haka, ya ce masa, “Bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yesu ya faɗi wannan ne, don yă nuna irin mutuwar da Bitrus zai yi yă ɗaukaka Allah. Sa’an nan ya ce masa, “Bi ni!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |