Yohanna 20:31 - Littafi Mai Tsarki31 Amma an rubuta waɗannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, Ɗan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 An dai rubuta waɗannan ne don ku gaskata Yesu ne Kiristi, Ɗan Allah kuma ta wurin gaskatawa ku sami rai a cikin sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |