Yohanna 20:30 - Littafi Mai Tsarki30 Yesu ya yi waɗansu mu'ujizai da yawa dabam dabam a gaban almajiran, waɗanda ba a rubuta a littafin nan ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Yesu ya yi waɗansu abubuwan banmamaki da yawa a gaban almajiransa da ba a rubuta a wannan littafi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |