Yohanna 20:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai Yesu ya ce masa, “Wato saboda ka gan ni ka ba da gaskiya? Albarka tā tabbata ga waɗanda ba su gani ba, amma kuwa suka ba da gaskiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Sai Yesu ya ce masa, “Wato ka gaskata saboda ka gan ni ne, masu albarka ne waɗanda ba su gan ni ba, amma suka gaskata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |