Yohanna 20:27 - Littafi Mai Tsarki27 Sa'an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsanka nan, ka ji hannuwana. Miƙo hannunka kuma ka sa a kwiɓina. Kada ka zama marar ba da gaskiya, sai dai mai ba da gaskiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sa’an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsarka nan; dubi hannuwana. Miƙa hannunka ka sa a gefena. Ka daina shakka ka gaskata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |