Yohanna 20:24 - Littafi Mai Tsarki24 Toma kuwa, ɗaya daga cikin goma sha biyun nan, wanda ake kira Ɗan Tagwai, ba ya nan tare da su sa'ad da Yesu ya zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Toma kuwa (wanda ake kira Didaimus), ɗaya daga cikin Sha Biyun, ba ya tare da almajiran sa’ad da Yesu ya zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |