Yohanna 20:23 - Littafi Mai Tsarki23 Duk waɗanda kuka gafarta wa zunubansu, an gafarta musu ke nan. Duk waɗanda ba ku gafarta wa ba kuwa, ba a gafarta ba ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Duk wanda kuka gafarta wa zunubansa, an gafarta masa ke nan. Duk wanda ba ku gafarta wa ba kuwa, ba a gafarta masa ba ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |