Yohanna 20:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai Yesu ya sāke ce musu, “Salama alaikun! Kamar yadda Uba ya aiko ni, haka ni ma na aike ku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai Yesu ya sāke ce musu, “Salama tă kasance tare da ku! Kamar yadda Uba ya aiko ni, haka ni ma ina aikan ku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |