Yohanna 20:12 - Littafi Mai Tsarki12 sai ta ga mala'iku biyu saye da fararen tufafi a zaune inda dā gawar Yesu take, ɗaga wajen kai, ɗaya kuwa wajen ƙafafu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 sai ta ga waɗansu mala’iku biyu saye da fararen tufafi, zaune a inda dā gawar Yesu take, ɗaya wajen kai ɗayan kuma wajen ƙafafu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |