Yohanna 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 A wurin kuwa akwai randuna shida na dutse a ajijjiye, bisa ga al'adar Yahudawa ta tsarkakewa, kowacce na cin wajen tulu shida shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Nan kusa kuwa akwai tulunan ruwa shida na dutse a ajiye, irin da Yahudawa suke amfani da su don tsarkakewa bisa ga al’ada, kowace kan ci gallon kusan ashirin zuwa talatin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |