Yohanna 2:14 - Littafi Mai Tsarki14 A cikin Haikali ya sami waɗansu dillalan shanu, da na tumaki, da na tattabarai, da kuma 'yan canjin kuɗi zaune wurin aikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 A filin haikali ya sami mutane suna sayar da shanu, tumaki da tattabaru, waɗansu kuma zaune a tebur suna canjin kuɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |