Yohanna 2:12 - Littafi Mai Tsarki12 Bayan haka sai ya tafi Kafarnahum, da shi da uwa tasa, da 'yan'uwansa, da kuma almajiransa, suka zauna a can 'yan kwanaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Bayan wannan sai ya tafi Kafarnahum tare da mahaifiyarsa da ’yan’uwansa da kuma almajiransa. A can suka zauna ’yan kwanaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |