Yohanna 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Wannan ce mu'ujizar farko da Yesu ya yi, ya kuwa yi ta ne a Kana ta ƙasar Galili, ya bayyana ɗaukakarsa. Almajiransa kuma suka gaskata da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Wannan shi ne na fari cikin abubuwan banmamakin da Yesu ya yi a Kana ta Galili. Ta haka ya bayyana ɗaukakarsa, almajiransa kuwa suka ba da gaskiya gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |