Yohanna 19:30 - Littafi Mai Tsarki30 Da Yesu ya tsotsi ruwan tsamin nan ya ce, “An gama!” Sa'an nan ya sunkuyar da kansa ya ba da ransa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Da ya tsotsi abin sha ɗin, sai Yesu ya ce, “An gama.” Da wannan fa, ya sunkuyar da kansa ya saki ruhunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |