Yohanna 19:20 - Littafi Mai Tsarki20 Yahudawa da yawa kuwa sun karanta wannan sanarwa, domin wurin da aka gicciye Yesu kusa da birni ne. An kuwa rubuta ta da Yahudanci, da Romanci, da kuma Helenanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Yahudawa da yawa suka karanta wannan sanarwa, gama inda aka gicciye Yesu yana kusa da birni. An kuwa rubuta sanarwar da Arameyanci, Romanci da kuma Girik. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |